☰
Zabura Zabura 117
◀
▶
Zabura 117
1
Yabi
Ubangiji
, dukanku al’umma;
ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.
2
Gama ƙaunarsa da girma take gare mu,
amincin
Ubangiji
kuma madawwami ne har abada.
Yabi
Ubangiji
.
*
*
Zabura 117:2
Da Ibraniyanci
Hallelu Ya