^
1 Sarakuna
Adoniya ya naɗa kansa Sarki
Dawuda ya naɗa Solomon Sarki
Dawuda ya gargaɗe Solomon
Sarautar Solomon ta kahu
Solomon ya nemi hikima
Shari’a mai hikima
Shugabanni da gwamnonin Solomon
Tanajin Solomon na kowace rana
Hikimar Solomon
Shirye-shirye don ginin haikali
Solomon ya gina haikali
Solomon ya gina fadarsa
Kayan haikali
An kawo akwatin alkawari a haikali
Addu’ar Solomon ta miƙawa
Keɓewar haikali
Ubangiji ya bayyana ga Solomon
Waɗansu ayyukan Solomon
Sarauniyar Sheba ta ziyarci Solomon
Ɗaukakar Solomon
Matan Solomon
Abokan gāban Solomon
Yerobowam ya yi wa Solomon tawaye
Mutuwar Solomon
Isra’ilawa sun yi wa Rehobowam tawaye
’Yan maruƙan zinariya a Betel da Dan
Mutumin Allah daga Yahuda
Annabcin Ahiya a kan Yerobowam
Rehobowam sarkin Yahuda
Abiya sarkin Yahuda
Asa sarkin Yahuda
Nadab sarkin Isra’ila
Ba’asha sarkin Isra’ila
Ela sarkin Isra’ila
Zimri sarkin Isra’ila
Omri sarkin Isra’ila
Ahab ya zama sarkin Isra’ila
Iliya ya sanar cewa za a yi babban fari
Hankaki sun ciyar da Iliya
Gwauruwa a Zarefat
Iliya da Obadiya
Iliya a Dutsen Karmel
Iliya ya gudu zuwa Horeb
Ubangiji ya bayyana wa Iliya
Kiran Elisha
Ben-Hadad ya yaƙi Samariya
Ahab ya ci Ben-Hadad da yaƙi
Annabi ya yi wa Ahab Allah wadai
Gonar inabin Nabot
Mikahiya ya yi annabci a kan Ahab
An kashe Ahab a Ramot Gileyad
Yehoshafat sarkin Yahuda
Ahaziya sarkin Isra’ila