^
1 Sama’ila
Haihuwar Sama’ila
Addu’ar Hannatu
Muguntar ’ya’yan Eli
Annabcin a kan gidan Eli
Ubangiji ya kira Sama’ila
Filistiyawa sun kama akwatin alkawari
Mutuwar Eli
Akwatin alkawari a Ashdod da Ekron
An komar da akwatin alkawari a Isra’ila
Sama’ila ya ci Filistiyawa da yaƙi a Mizfa
Sama’ila ya shafe Shawulu da mai
A naɗa Shawulu ya zama sarki
Shawulu ya ceci birnin Yabesh
An tabbatar da Shawulu sarki
Jawabin bankwanan Sama’ila
Sama’ila ya kwaɓi Shawulu
Isra’ila ba ta da makamai
Yonatan ya kai wa Filistiyawa hari
Isra’ila ta watsar da Filistiyawa
Yonatan ya sha zuma
Iyalin Shawulu
Ubangiji ya ƙi Shawulu a matsayin sarki
Sama’ila ya shafe Dawuda da mai
Dawuda ya shiga yin wa Shawulu hidima
Dawuda da Goliyat
Shawulu ya fara kishin Dawuda
Dawuda ya bi da runduna a yaƙe-yaƙensu
Shawulu ya yi ƙoƙari yă kashe Dawuda
Dawuda da Yonatan
Dawuda a Nob
Dawuda a Gat
Dawuda a Adullam da Mizfa
Shawulu ya kashe firistocin Nob
Dawuda ya ceci Keyila
Shawulu ya fafari Dawuda
Dawuda ya bar Shawulu da rai
Dawuda da Nabal da Abigiyel
Dawuda ya sāke barin Shawulu da rai
Dawuda a cikin Filistiyawa
Shawulu da Maiyar En Dor
Akish ya mai da Dawuda Ziklag
Dawuda ya hallaka Amalekawa
Shawulu ya kashe kansa