^
Zabura
LITTAFI NA ƊAYA
Zabura ta Dawuda. Sa’ad da ya gudu daga ɗansa Absalom.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da kayan kiɗi masu tsirkiya. Ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Don Busa. Ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da kayan kiɗi masu tsirkiya. Bisa ga sheminit.6:0 mai yiwuwa wata kalmar kiɗi ce. Ta Dawuda.
Wani shiggayiyon7:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar kiɗi ce. ta Dawuda, wanda Ya Rera wa Ubangiji game da Kush mutumin Benyamin.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Bisa ga gittit.8:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar kiɗi ce. Zabura ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ga muryar “Mutuwar Ɗa.” Zabura ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Don busa. Ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da kayan kiɗi. Bisa ga sheminit.12:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar kiɗi ce. Zabura ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta Dawuda.
Zabura ta Dawuda.
Miktam ne16:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalma ta kiɗa ce. na Dawuda.
Addu’a ce ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta Dawuda bawan Ubangiji. Ya rera ta ga Ubangiji kalmomin wannan waƙa sa’ad da Ubangiji ya cece shi daga hannun dukan abokan gābansa da kuma daga hannun Shawulu, ya ce,
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da salon “Matar Zomon Safiya.” Zabura ta Dawuda.
Zabura ta Dawuda.
Zabura ta Dawuda.
Ta Dawuda.
Ta Dawuda.
Ta Dawuda.
Ta Dawuda.
Zabura ta Dawuda.
Zabura ce. Wata waƙa. Don keɓewar haikali.30:0 Kan magana, ko kuwa faɗa Ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda.
Ta Dawuda. Maskil32:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar kiɗi ce. ne.
Ta Dawuda. Sa’ad da ya yi kamar ya haukace a gaban Abimelek, Wanda ya kore shi, ya kuwa tafi.
Ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta Dawuda bawan Ubangiji.
Ta Dawuda.
Zabura ta Dawuda. Roƙo ne.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Don Yedutun. Zabura ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta Dawuda. Zabura ce.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda.
LITTAFI NA BIYU
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Maskil42:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. ne na ’Ya’yan Kora maza.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta ’ya’yan Kora maza. Maskil44:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. ne.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da salon “Lili.” Na ’ya’yan Kora maza. Maskil45:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. Waƙar Aure.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta ’Ya’yan Kora maza. Bisa ga alamot Waƙa ce.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta ’Ya’yan Kora maza. Zabura ce.
Waƙa ce. Zabura ta ’ya’yan Kora maza.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Na ’ya’yan Kora maza. Zabura ce.
Zabura ta Asaf.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda. Sa’ad da annabi Natan ya zo wurinsa bayan Dawuda ya yi zina da Batsheba.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Wani maskil52:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. ta Dawuda. Sa’ad da Doyeg mutumin Edom ya tafi wurin Shawulu ya ce masa, “Dawuda ya tafi gidan Ahimelek.”
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Bisa ga mahalat.53:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. Wani maskil53:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. na Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da kayan kiɗi masu tsirkiya. Wani maskil54:0 Kan magana, mai yiwuwa kalmar waƙa ce. ta Dawuda. Sa’ad da Zifawa suka tafi wurin Shawulu suka ce, “Ba Dawuda ba ne yake ɓuya a cikinmu?”
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da kayan kiɗi masu tsirkiya. Wani maskil55:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da murya “Kurciya a Itatuwan Oak Mai Nisa.” Ta Dawuda. Wani miktam.56:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. Sa’ad da Filistiyawa suka kama shi a birnin Gat.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da muryar “Kada Ka Hallaka.” Ta Dawuda. Wani miktam.57:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. Sa’ad da ya gudu daga Shawulu zuwa cikin kogo.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da muryar “Kada Ka Hallaka.” Ta Dawuda. Wani miktam.58:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da muryar “Kada Ka Hallaka.” Ta Dawuda. Wani miktam.59:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. Sa’ad da Shawulu ya aiki mutane su yi tsaron gidan Dawuda don yă kashe shi.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da muryar “Lilin Alkawari.” Wani miktam60:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. ta Dawuda. Don koyarwa. Sa’ad da ya yaƙi Aram-Naharayim60:0 Kan Magana. Wato, Arameyawan Arewa maso Yamma na Mesofotamiya. da Aram-Zoba,60:0 Kan magana, wato, Arameyawan Tsakiyar Suriya. da kuma sa’ad da Yowab ya dawo ya bugi mutanen Edom dubu goma sha biyu a Kwarin Gishiri.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da kayan kiɗi masu tsirkiya. Ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Don Yedutun. Zaburar Dawuda.
Zabura ta Dawuda. Sa’ad da yake a hamadar Yahuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda. Wata waƙa.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda. Waƙa. Zabura.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Tare da kayan kiɗi masu tsirkiya. Zabura. Waƙa.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta Dawuda. Zabura. Waƙa.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da muryar “Lilin.” Ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta Dawuda. Roƙo.
Ta Solomon.
LITTAFI NA UKU
Zabura ta Asaf.
Maskil74:0 Kan magana, mai yiwuwa kalmar waƙa ce. na Asaf.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Mai muryar “Kada A Hallaka.” Zabura ta Asaf. Waƙa ce.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Tare da kayan kiɗi masu tsirkiya. Zabura ta Asaf. Waƙa ce.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Don Yedutun. Na Asaf. Zabura ce.
Maskil78:0 Kan magana, mai yiwuwa kalmar waƙa ce. na Asaf.
Zabura ta Asaf.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Mai muryar “Lilin Alkawari.” Na Asaf. Zabura ce.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Bisa ga gittit.81:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. Ta Asaf.
Zabura ta Asaf.
Waƙa ce. Zabura ta Asaf.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Bisa ga gittit.84:0 Kan magana, mai yiwuwa wata kalmar waƙa ce. Na ’Ya’yan Kora maza. Zabura ce.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Na ’ya’yan Kora maza. Zabura ce.
Addu’ar Dawuda.
Na ’ya’yan Kora maza. Zabura ce. Waƙa ce.
Waƙa ce, Zabura ta ’ya’yan Kora maza. Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Bisa ga mahalat leyannot88:0 Kan magana, mai yiwuwa muryar “Tsananin Baƙin Ciki.”maskil88:0 Kan magana, mai yiwuwa kalma waƙa ce. na Heman dangin Ezra.
Maskil89:0 Kan magana, mai yiwuwa kalmar waƙa ce. na Etan dangin Ezra.
LITTAFI NA HUƊU
Addu’ar Musa Mutumin Allah.
Zabura ce. Waƙa ce. Domin ranar Asabbaci.
Zabura ce.
Zabura ce. Don yin godiya.
Ta Dawuda. Zabura ce.
Addu’ar mutum mai shan wahala. Sa’ad da ya rasa ƙarfi ya kuma yi makoki a gaban Ubangiji.
Ta Dawuda.
LITTAFI NA BIYAR
Waƙa ce. Zabura ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta Dawuda. Zabura ce.
Ta Dawuda. Zabura ce.
Waƙar haurawa.
Waƙar haurawa.
Waƙar haurawa. Ta Dawuda.
Waƙar haurawa.
Waƙar haurawa. Ta Dawuda.
Waƙar haurawa.
Waƙar haurawa.
Waƙar haurawa. Ta Solomon.
Waƙar haurawa.
Waƙar haurawa.
Waƙar haurawa.
Waƙar haurawa. Ta Dawuda.
Waƙar haurawa.
Waƙar haurawa. Ta Dawuda.
Waƙar haurawa.
Ta Dawuda.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta Dawuda. Zabura ce.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda.
Zabura ta Dawuda.
Maskil ne142:0 Kan maganar, mai yiwuwa kalmar waƙa ce. ta Dawuda. Sa’ad da yake cikin kogo. Addu’a ce.
Zabura ta Dawuda.
Ta Dawuda.
Zabura ce ta yabo. Ta Dawuda.